dan kasar Masar

IQNA

IQNA - Gwamnan lardin Kafr El-Sheikh na kasar Masar ya bayyana cewa: Sheikh Abu Al-Enin Shaysha wanda har yanzu yana da daraja a kasar Masar shi ne mafi kyawun jakadan kur'ani.
Lambar Labari: 3493731   Ranar Watsawa : 2025/08/18

Tehran (IQNAI Ahmad Ahmad Nu'aina makarancin kur'ani ne kuma likita dan kasar Masar a wani karatu da ya yi kasar Bangaladesh.
Lambar Labari: 3486012   Ranar Watsawa : 2021/06/14

Tehran (IQNA) wani matashi dan kasar Masar mai shekaru 19 da haihuwa wanda Allah ya ba shi basira da fasaha ta rubutun larabci ya samu izinin rubutun littafin kur’ani.
Lambar Labari: 3485646   Ranar Watsawa : 2021/02/13

Tehran (IQNA) Allah ya yi bababn masani kan kira'oin kur'ani Mustafa Ahmad Kaeml dan kasar Masar rasuwa.
Lambar Labari: 3485625   Ranar Watsawa : 2021/02/06